1
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ إِنَّا أَعْطَيْنَاكَ الْكَوْثَرَ
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
Коран
سورة الكوثرAbundance • 3 аятов • МекканскаяTranslated by Abubakar Mahmoud Gumi
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ إِنَّا أَعْطَيْنَاكَ الْكَوْثَرَ
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَانْحَرْ
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ الْأَبْتَرُ
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.